Looking For Anything Specific?

Yadda Zaka Iya Sayan Data Mai Sauki Da Layin MTN 1GB N200 KacalYadda Zaka Iya Sayan Data Mai Sauki Da Layin MTN 1GB N200 Kacal

Barkanku da wannan lokaci yan'uwa da abokanai Ina fatan kuna lafiya, ayau na kawo muku yanda zaku siya data mai sauki a layin mtn. Da farko wanna datar da zanuyi muku bayani itace yanda zaka siya 200 mb akan naira hamsin kacal.


Idan muka gama yimuku bayani akan yadda zaku siya da sauransu sannan zamuje nabiyu Shima muyi muku bayanin kaman yadda mukayi nafarko. Amma ka tabbatar layinka mtn ne domin a mtn kawai yake aiki Shima mtn din sai yadade ba'a saka masa data domin Offer Ne ba kowa suke bawa wannan damar ba.

Hanya  Tafarko Itace:

Zaka danna *131*25# sannan saika danna Kira da ka danna shikenan zai nuna maka auto renew yes or no idan kana bukatar idan datarka ta kare su siyar maka saika danna yes idan bakaso saikasa no. Shikenan zasu turo maka da massage alamum kasiya kenan saika duba kagani zakaga sun cire maka 50 naira daga kudinka dake asusun layinka.

Zata kaima har tsahon kwana bakwai kafin tayi expire ta dena aiki.

Hanya Tabiyu Itace:

Hanya tabiyu itama kamar ta farko ne offer ne sai layin da suka zaba zasu baiwa wanna damar saika gwada idan layinka yanayi shikenan saika siya. Ita Kuma wannan tanayin sati daya daganan zata Dena aiki saika siya wata kenan sannan kaci gaba da aiki.

Ka danna *131*65# saika danna Kira shikenan saika zaba 1gb 200 naira ma'ana naira dari biyu kacal.


Idan kazaba zasu cire maka naira dari biyu su baka 1gb data na tsawon kwana bakwai kana amfani da ita. Domin duba data balance zaka iya danna *131*4# MTN zasu nuna maka adadin datan daka saya.

Nan muka kawo karshen bayaninmu akan yadda zaku siya data a layin mtn Mai sauki saikuma mun hadu a abinda zamu kawo muku a Nan gaba.

Post a Comment

0 Comments